2 Tar 26:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azariya yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta. Ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu, sunan tsohuwarsa Yekoliya ta Urushalima.

2 Tar 26

2 Tar 26:1-6