2 Tar 26:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azariya ya rasu, suka binne shi tare da kakanninsa a hurumin sarakuna, gama suka ce, “Shi kuturu ne.” Sai Yotam ɗansa ya gāji gadon sarautarsa.

2 Tar 26

2 Tar 26:13-23