2 Tar 26:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Azariya babban firist tare da sauran firistocin suka dube shi, sai ga kuturta a goshinsa! Sai suka tunkuɗa shi waje nan da nan. Shi kansa ma ya hazarta ya fita saboda Ubangiji ya buge shi.

2 Tar 26

2 Tar 26:13-23