2 Tar 26:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azariya ya shirya wa sojojinsa garkuwoyi, da māsu, da kwalkwali, da sulke, da bakuna, da duwatsun majajjawa.

2 Tar 26

2 Tar 26:11-21