2 Tar 26:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'ar Yahuza fa suka ɗauki Azariya, ɗan shekara goma sha shida, suka naɗa shi sarki, ya gāji gadon sarautar tsohonsa Amaziya.

2 Tar 26

2 Tar 26:1-3