2 Tar 25:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ɗauko sojan haya, mutum dubu ɗari (100,000) jarumawa daga Isra'ila a bakin talanti ɗari na azurfa.

2 Tar 25

2 Tar 25:1-16