2 Tar 25:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Amaziya Sarkin Yahuza, ya yi shawara ya aika wa Yehowash ɗan Yehowahaz ɗan Yehu, Sarkin Isra'ila, ya ce, “Ka zo mu gabza da juna fuska da fuska.”

2 Tar 25

2 Tar 25:16-18