2 Tar 25:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yahuza kuma suka kama waɗansu mutum dubu goma (10,000) da rai, suka kai su a ƙwanƙolin dutse, suka yi ta tunkuɗa su ƙasa daga ƙwanƙolin dutsen, duka suka yi kaca-kaca.

2 Tar 25

2 Tar 25:8-13