2 Tar 25:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amaziya yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta, ya yi shekara ashirin da tara yana mulki a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yehowaddin ta Urushalima.

2 Tar 25

2 Tar 25:1-2