2 Tar 24:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka yi shela a Yahuza da Urushalima, a kawo wa Ubangiji kuɗin da Musa, bawan Allah, ya aza wa Isra'ila sa'ad da suke cikin jeji.

2 Tar 24

2 Tar 24:1-12