2 Tar 24:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ma'aikatan da aka sa su yi aikin, suka yi aiki sosai, suka tafiyar da gyaran, suka gyara Haikalin Ubangiji, ƙarfinsa ya koma kamar yadda yake dā.

2 Tar 24

2 Tar 24:6-18