2 Tar 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowash yana da shekara bakwai sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi shekara arba'in yana mulki a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya, daga Biyer-sheba.

2 Tar 24

2 Tar 24:1-6