2 Tar 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan jama'a suka tafi gidan Ba'al, suka rushe shi, suka kuma ragargaza bagadansa, da siffofinsa. Suka kashe Mattan, firist ɗin Ba'al, a gaban bagadan.

2 Tar 23

2 Tar 23:7-21