2 Tar 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa bi shawararsu. Ya tafi tare da Yehoram ɗan Ahab, Sarkin Isra'ila, don su yi yaƙi da Hazayel Sarkin Suriya, a Ramot-gileyad. Suriyawa kuwa suka yi wa Yehoram rauni.

2 Tar 22

2 Tar 22:1-12