2 Tar 21:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka Ubangiji bai yarda ya hallaka gidan Dawuda ba, saboda alkawarin da ya riga ya yi da Dawuda, gama ya riga ya alkawarta zai ba shi haske, shi da 'ya'yansa maza har abada.

2 Tar 21

2 Tar 21:3-10