2 Tar 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Yoram ya hau gadon sarautar tsohonsa, ya kahu sosai, sai ya karkashe dukan 'yan'uwansa da takobi, ya kuma karkashe waɗansu daga cikin sarakunan Yahuza.

2 Tar 21

2 Tar 21:3-7