2 Tar 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yoram yana da 'yan'uwa maza, su ne Azariya, da Yehiyel, da Zakariya, da Azariya, da Maikel da kuma Shefatiya. Waɗannan 'ya'ya maza ne na Yehoshafat, Sarkin Yahuza.

2 Tar 21

2 Tar 21:1-11