2 Tar 20:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Yehoshafat, daga farko zuwa ƙarshe, an rubuta su a littafin tarihin Yehu ɗan Hanani, wanda aka rubuta a littafin sarakunan Isra'ila.

2 Tar 20

2 Tar 20:31-37