2 Tar 20:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsoron Ubangiji kuwa ya kama dukan mulkokin ƙasashe sa'ad da suka ji Ubangiji ya yi yaƙi da maƙiyan Isra'ilawa.

2 Tar 20

2 Tar 20:26-35