2 Tar 20:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka fara raira waƙa, suna yabo, sai Ubangiji ya sa wa mutanen Ammon, da na Mowab, da na Dutsen Seyir, 'yan kwanto, 'yan kwanton kuwa suka fatattake su.

2 Tar 20

2 Tar 20:17-31