2 Tar 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A tsakiyar taron sai Ruhun Ubangiji ya sauka a kan Yahaziyel ɗan Zakariya, ɗan Benaiya, ɗan Yehiyel, ɗan Mattaniya, Balawe, na 'ya'yan Asaf, maza.

2 Tar 20

2 Tar 20:12-23