2 Tar 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Allahnmu, ba za ka hukunta su ba? Ba mu da ƙarfin da za mu yi yaƙi da wannan babban taro da suke zuwa su yi yaƙi da mu. Mun rasa abin da za mu yi, amma a gare ka muke zuba ido.”

2 Tar 20

2 Tar 20:10-14