2 Tar 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan sai mutanen Mowab, da mutanen Ammon, tare da waɗansu daga cikin Me'uniyawa, suka zo su yi yaƙi da Yehoshafat.

2 Tar 20

2 Tar 20:1-11