2 Tar 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hiram, Sarkin Taya kuwa, ya ba Sulemanu amsar takardarsa, ya ce, “Saboda Ubangiji yana ƙaunar jama'arsa, ya naɗa ka sarkinsu.”

2 Tar 2

2 Tar 2:2-14