2 Tar 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa ku yi tsoron Ubangiji. Ku lura da abin da kuke yi, gama Ubangiji Allahnmu bai yarda da rashin yin adalci ba, ko son zuciya, ko karɓar rashawa.”

2 Tar 19

2 Tar 19:2-11