2 Tar 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoshafat ya yi zamansa a Urushalima, ya sāke shiga jama'a, tun daga Biyer-sheba har zuwa ƙasar tuddai ta Ifraimu, ya komar da su zuwa wurin Ubangiji, Allah na kakanninsu.

2 Tar 19

2 Tar 19:1-11