2 Tar 18:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Isra'ila ya ce wa Yehoshafat, “Zan ɓad da kama, in shiga yaƙi, amma kai, sai ka sa rigunanka.” Sarkin Isra'ila kuwa ya ɓad da kama, suka shiga yaƙi.

2 Tar 18

2 Tar 18:26-33