2 Tar 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sarkin Isra'ila ya ce, “Ku kama Mikaiya, ku komar da shi wurin Amon mai mulkin birnin, da yarima Yowash.

2 Tar 18

2 Tar 18:15-33