2 Tar 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Zadakiya ɗan Kena'ana, ya matso ya mari Mikaiya a kumatu ya ce, “Ta wace hanya ruhun Ubangiji ya fita daga gare ni ya zo ya yi magana da kai.”

2 Tar 18

2 Tar 18:19-27