2 Tar 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ne Ubangiji ya ba shi ikon riƙon wannan mulki. Yahuza duka kuwa ta kawo wa Yehoshafat haraji, ya kuwa zama riƙaƙƙen mai dukiya, wanda kuma ake girmamawa.

2 Tar 17

2 Tar 17:1-10