2 Tar 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga jimillar sojojin bisa ga gidajen kakanninsu. Na Yahuza mai shugabannin dubu dubu, shugaba Adana yana shugabancin sojoji dubu ɗari uku (300,000) gwarzaye.

2 Tar 17

2 Tar 17:10-19