2 Tar 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki Asa ya kawo dukan mutanen Yahuza, suka kwashe duwatsun da katakan da Ba'asha yake gina Rama da su, ya gina Geba da Mizfa da su.

2 Tar 16

2 Tar 16:2-7