2 Tar 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Asa ya yi fushi da maiganin, ya sa shi a kurkuku saboda maganar da ya yi masa, gama ya husata da shi ƙwarai. A wannan lokaci kuma sai Asa ya ƙuntata wa waɗansu daga cikin jama'a.

2 Tar 16

2 Tar 16:1-14