2 Tar 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da shida ta mulkin Asa, sai Ba'asha, Sarkin Isra'ila, ya haura ya fāɗa wa Yahuza da yaƙi, ya gina Rama don ya hana kowa fita, ko shiga wurin Asa, Sarkin Yahuza.

2 Tar 16

2 Tar 16:1-3