2 Tar 15:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Asa kuma ya tuɓe tsohuwarsa, Ma'aka, daga matsayinta na sarauniya don ta ƙera wata siffa mai banƙyama ta Ashtoret. Sai Asa ya sare siffar nan, ya niƙe ta, ya ƙone a rafin Kidron.

2 Tar 15

2 Tar 15:6-19