2 Tar 15:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan suka miƙa wa Ubangiji hadayun bijimai ɗari bakwai, da tumaki dubu bakwai (7,000) daga cikin ganimar da suka kwaso.

2 Tar 15

2 Tar 15:7-12