2 Tar 14:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin dukan biranen Yahuza, ya kawar da masujadai da bagadan ƙona turare. A zamaninsa an sami zaman lafiya a mulkinsa.

2 Tar 14

2 Tar 14:1-15