2 Tar 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Abaija kuwa ya rasu, suka binne shi tare da kakanninsa a birnin Dawuda. Ɗansa Asa shi ya gāji gadon sarautarsa. Ƙasar ta sami sakewa har shekara goma a zamaninsa.

2 Tar 14

2 Tar 14:1-7