2 Tar 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma a gare mu, Ubangiji shi ne Allahnmu, ba mu kuwa rabu da shi ba. Muna da firistoci, 'ya'yan Haruna, maza, masu yi wa Ubangiji hidima, da Lawiyawa masu yi musu hidima.

2 Tar 13

2 Tar 13:6-20