2 Tar 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai annabi Shemaiya ya zo wurin Rehobowam da sarakunan Yahuza waɗanda suka tattaru a Urushalima saboda Shishak, ya ce musu, “Ubangiji ya ce kun yashe shi, don haka shi ma ya bashe ku a hannun Shishak.”

2 Tar 12

2 Tar 12:1-13