2 Tar 12:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta biyar ta mulkin sarki Rehobowam, Isra'ilawa ba su bi Ubangiji da aminci ba, saboda haka Shishak, Sarkin Masar, ya hauro don ya yi yaƙi da Urushalima.

2 Tar 12

2 Tar 12:1-4