2 Tar 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Tsohonka ya tsananta mana, yanzu sai ka sawwaƙa mana irin tsananin da muka sha daga wurin tsohonka, da irin tilastawar da ya yi mana, sa'an nan sai mu bauta maka.”

2 Tar 10

2 Tar 10:3-13