2 Tar 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yerobowam tare da dukan jama'a suka koma wurin Rehobowam a rana ta uku, kamar yadda sarki ya faɗa, “Bayan kwana uku ku komo.”

2 Tar 10

2 Tar 10:5-13