2 Tar 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa ya Ubangiji Allah, alkawarin da ka yi wa tsohona ya cika, gama ka naɗa ni sarki a kan jama'a mai yawa kamar turɓaya.

2 Tar 1

2 Tar 1:4-12