2 Tar 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka kuma shigo da karusai daga Masar. Suka riƙa sayar wa sarakunan Hittiyawa da na Suriyawa karusai a kan azurfa ɗari shida shida, kowane doki kuma a kan azurfa ɗari da hamsin.

2 Tar 1

2 Tar 1:8-17