2 Tar 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya yawaita azurfa da zinariya har suka zama kamar duwatsu a Urushalima. Haka kuma ya yi da itatuwan al'ul, suka yawaita kamar itatuwan ɓaure a fadama.

2 Tar 1

2 Tar 1:9-17