2 Tar 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, na ba ka hikima da sani. Zan kuma ba ka dukiya, da wadata, da girma, waɗanda ba wani sarkin da ya taɓa samun irinsu, ba kuma wani sarkin da zai taɓa samun irinsu.”

2 Tar 1

2 Tar 1:6-17