2 Sar 9:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

shi kuwa ya ce, “Ku wurgo ta ƙasa.” Sai suka wurgo ta ƙasa. Jininta ya fantsama a jikin bangon da jikin dawakan da suka tattake ta.

2 Sar 9

2 Sar 9:23-37