2 Sar 9:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yezebel ta ji Yehu ya zo Yezreyel, sai ta shafa wa idanunta launi, ta gyara gashin kanta, sa'an nan ta leƙa ta taga.

2 Sar 9

2 Sar 9:27-37