2 Sar 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka ɗauki kurtun man, ka zuba masa a ka, ka ce, ‘Ubangiji ya ce ya keɓe ka Sarkin Isra'ila.’ Sa'an nan ka buɗe ƙofa, ka gudu, kada ka tsaya.”

2 Sar 9

2 Sar 9:1-5